WELCOME TO KOLALANDERS

  • 'Yan bindiga sun kwashe 'yan Maulidin kasa dake hanyar zuwa Sokoto
  • It really can be that cheap!
    'Yan bindiga sun kwashe 'yan Maulidin kasa dake hanyar zuwa Sokoto
    Fasinjoji dake kan hanyarsu ta zuwa Maulidin kasa dake jihar Sokoto sun shiga hannun masu garkuwa da mutane a kan hanyar Kankara zuwa Sheme dake jihar Katsina....
    READ MORE →
    Kano: Allah ya yi wa gogaggen dan siyasa kuma fitaccen dattijo, Dangalan, rasuwa
    Muhammadu Dauda Dangalan, dattijon da ya kasance daya daga cikin jiga-jigan da suka kafa tsohuwar jam'iyyar NEPU da PRP, ya riga mu gidan gaskiya a garin Kano....
    Read More →
    An kashe matar tsohon kwamishinan 'yan sanda a jihar Benue
    Wasu mahara sun hallaka matar stohon kwamishinan 'yan sanda na jihar Benue. Maharan cikin rashin tausayi suka kwantar da matar suka mata yankan rago a gidanta....
    Read More →
    Wanne 'yan bindiga zasu dauka, jan kunne ko wa'adin da ka basu?, Dawisu ga Buhari
    Salihu Tanko Yakasai, tsohon hadimin Gwamna Ganduje yace Shugaba Buhari yana ruda 'yan bindiga da kalamansa masu karo da juna.Yace wa'adi ko jan kunne za su ji?...
    Read More →
    Facebook Twitter Instagram YouTube
    Legit.ng - a brand of NAIJ.com Media Ltd
    2018 All rights reserved
    Unsubscribe

    No comments:

    Post a Comment